Short Stories

CHAPTER ONE Here I am feigning sleep while neck deep in a mess. Not yet 25 years old, married to this shape-shifting now snoring devil, possessor of a child and a story. Nights like this, I think of my mother, Inna, within the story of my father, Malam Musa. To make sense of how I have come to this point in my life, I have to trace a finger through my entire history, the way one runs a palm through Zana curtains and sees them part and reform in the wake of the intrusion. There is something I am looking for
Free Chapters
Ya fi sau goma tana ƙarewa takardun da ke gabanta kallo, saboda ta gano inda ta yi kuskure, amma sam! Ta gaza samo wuri koda ɗaya ne, ita kanta ta san ta ƙona lokacinta wajen tsara wannan rahoton, domin ta bi komai daki-daki cikin tsari, sannan ta yi rubutun. Agogonta ta kalla, domin kuwa lokacin da ya ɗibar mata ya cika, ga shi an kusa tashi, saboda haka dole ta san abin faɗa masa. Kodayake ta riga ta san ɓata lokacinta ma take yi, domin kuwa tunda ya rantse, sai ya ga kasawarta a duk abinda ta yi, ba abinda
Free Chapters
FRANKFURT, JAMUS 24 YULI, 2010 — 7:31 PM   “Sannunku, Fasinjoji daga jirgi na 17 zuwa Tel Aviv, an canza ƙofar tashi zuwa ƙofa ta 16A. Za a samu jinkirin tashi, saboda mummunar yanayin waje. Ƙungiyar da ke ƙasa na kan aikin cire ƙanƙara daga fuka-fukan jirgin, domin shirin tashi . Har ila yau kuma jirgin cike yake da mutane. Don haka muna miƙa kyautar tikitin zagayen tafiya da dawowa zuwa ‘Yan fasinjojin da a shirye suke da su bi jirgin baya. Za mu fara bodin nan da minti arba’in. Mun gode da haƙurinku.” Matar da take magana daga muryar
Free Chapters